Babban jami'an kula da muhalli na tarayyar turai

Babban jami'an kula da muhalli na tarayyar turai
Bayanai
Iri Directorate-General (en) Fassara
Aiki
Bangare na European Commission (en) Fassara

ec.europa.eu…

Darakta-Janar na Muhalli (DG ENV) Babban Darakta ne na Hukumar Tarayyar Turai, mai alhakin manufofin muhalli na Tarayyar Turai. A cikin shekarar 2010 "ayyukan da suka dace [canjin yanayi] a cikin DG Environment" an koma zuwa sabon DG Climate Action (DG CLIMA).[1] A lokaci guda kuma an kafa DG Energy (ENER). Kwamishinan a shekarata 2022 shine Virginijus Sinkevičius.

  1. "Commission creates two new Directorates-General for Energy and Climate Action". European Commission. 17 February 2010. Retrieved 12 December 2014.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search